ABNA24 : Tashar talabijin ta Presstv a nan Tenhran majiyar tana cewa, mayakan na Daesh sun kaiwa runduna ta 22 ta Hashadu Alshabi ne garin Tikrit babban birnin Lardin salahuddeen a jiya Asabar a cikin duhu.
Wannan harin yana zuwa ne kwanaki biyu kacal da hare-haren kunan bakin wake suka kashe mutane 32 a wata kasuwa a cikin birnin Bagdaza.
Wani daga cikin dakarun Hashdu mai suna Abu Ali al-Maliki ya fadawa kamfanin dillancin labaran AFP kan cewa
Babu wanda ya dauki nauyin harin na Tikrit amma gwamnatin kasar tana tuhumar mayakan Daesh ta kai harin.
342/